Thursday, 17 August 2017
Sababbin Zafaffan Hotunan Shahararren mawaki Umar M Shareef

Home Sababbin Zafaffan Hotunan Shahararren mawaki Umar M Shareef
Sababbin hotunan baban shahararren mawaki kuma sabon jarumi a wajen haskaka fina finai wanda a wanannan shekara ya taka rawar gani a cikin film din (mansoor).
Ga hotunan kamar haka:


 Wanannan hotun ya sanya shi a shafinsa na instagram inda ya rubuta masa cewa cikin video ablum na Tsintuwa.babu karya wanannan album zaka fitar da sabon wanka


Hausaloaded.com ta samu wadanan zafaffan hotunan daga shafinsa na instagram.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: