Tuesday, 15 August 2017
Rarara Ya Sake Caccakar Sanata Kwankwaso A Sabuwar Wakarsa

Home Rarara Ya Sake Caccakar Sanata Kwankwaso A Sabuwar Wakarsa
Rarara Ya Sake Caccakar Sanata Kwankwaso A Sabuwar Wakarsa

Fitaccen mawakin siyasar, Daudau Kahutu Rarara a sabuwar wakar ta sa mai taken 'Sannu da sauka Dattijo', ya ce da sake wajen mutanen Kano a zaben 2019 don kuwa sai an darje wajen zaben Sanatan tsakiya na Jihar Kano, wato mazabar da tsohon Gwamna Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso yake wakilta.
Hausaloaded.com:ta samu wanannan rahoto daga Rariya.
Rarara ya ce shi kuma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje sai ya yi tazarce babu kakkautawa.

ku kasance da www.hausaloaded.com nan gaba zamu kawo muku wanannan audio wakar.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: