Friday, 25 August 2017
[Music] Download Sabuwar Wakar Rarara Barayin Nigeria Dodonsu Buhari Ne

Home [Music] Download Sabuwar Wakar Rarara Barayin Nigeria Dodonsu Buhari Ne
Wanan Waka Yahaya Madawaki Ke Dauke Da Baitin Wakar “Barayin Najeriya” A Cikin Wannan Waka Zakuji Irin Handama Da Baba Kere Da Manyan Mayan Najriya Ke Tabkawa A Cikin Wannan Kasa Tamu Najeriya.

Kamar Yadda Mawakin Ya Shedamun Cewa Bai Fadin Komai Ba A Cikin Wannan Wakaba Domin A Kwai Manyan Manya Masu Cin Kudin Talakawa.


Image © Sadeeqmedia

Wannan Waka Dai Yayi Mata Lakabi Da Barayin Najeria Dodon Su Buhari Ne Ku Dai Sauke Wakar Ku Saurara Kuji Irin Yadda Yake Kiran Wa’yan Na Barayin Najeriya.

Shiga Wannan Koren Rubutun Dake Kasa Domin Saukarda Wakar Zuwa Kan Wayarku..

Download Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: