Saturday, 19 August 2017
[Music] Download Sabuwar Wakar Rarara Sannu Da Sauka Dattijo

Home [Music] Download Sabuwar Wakar Rarara Sannu Da Sauka Dattijo
Wannan Itace Sabuwar Wakar Da Dauda Kahutu Rarara Yayi Mai Taken Sannu da Sauka dattijo Wadda Yayiwa Shugaban Kasa Gen. Muhammad Buhari Domin nuna Farin cikin Yan Nigeria .Idan kana Farin cikin Dawowar Baba Buhari To Kayi Share Din wannan Shafin A Kafofin Sada Zumunta Naka.Domin Saukarda Wakar Zuwa Kan Wayarku Saiku Shiga Kan Wannan Koren Rubutun Dake Kasa...Download Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: