Sunday, 20 August 2017
[Music] Download Sabuwar Wakar Baba Buhari By Alfazazi

Home [Music] Download Sabuwar Wakar Baba Buhari By Alfazazi

Ga Wata Sabuwar Waka Wadda Shahararren Mawakin Nan Alfazazi Yayiwa Mai Girma Shugaban Kasa Muhammad Buhari Yace Shima Ba'abarsa Abayaba Domin Yayi Murna Matuka Da Ganin Buhari Ya Dawo Cikin Koshin Lafiya.Shine Shima Ya Gwada Tasa Fasahar Yayi Masa Wannan Sabuwar Waka Wacce Ke Cike Da Dadadan Kalaman Farin Ciki.

Domin Saukarda Wannan Sabuwar Wakar Saiku Shiga Kan Wannan Koren Rubutun DaKe Kasa Kuyi Download Dinta

Asha Saurare Lafiya.

Download Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: