Monday, 14 August 2017
Mawakan Hausa Guda Biyar Da Zasu Iya Hawa Kidan Despacito

Home Mawakan Hausa Guda Biyar Da Zasu Iya Hawa Kidan Despacito

Yau zamu yi magana akan wannan wakar Spain da turanci da tayi suna kuma aka fassara ta zuwa yaruka daban-daban ta inda ta daga yaruka sabida kokarin hawa da sukayi akan waka amma har yanzu bamu sami dan hausa da zai iya hawa wakar Despacito bah amma zamu kawo jerin su mawakan Hausa da muke tunanin zasu iya hawa wakar .


5. Abba Sboy - Munji Wakokin Abba Sboy Kuma yana da muryar da zai iya hawa wakoki makamnci haka

4. DJ Ab- Lallai basai nace muku dayawa game dashi ba sabida wannan tauraro kuma wakar shi kowacce ya fitar hits ce lallai yana da muryar da zai iya hawa wakar Despacito
3. Abdul D One - Wannan babu karya mawaki ne da idan kana jin wakar shi sai barci ya dauke ka sabida da dadin murya irin tashi yaya kuke ganin idan ya hau wakar despacito yayi manah ita da hausa .
2. Morell - Shugaban murya , mai halin manya kenan murya kace shi ya hada da kanshi , Allah ya bashi , kuma lallai idan ya hau wakar Despacito yayi manah ita ta Hausa dama yayi manah Panda muna jiran Despacito na Hausa1. Umar M Sharif- Indai waka ce toh idan aka zo gurin mawakin nan toh kawai sai dai ayi shuru amma idan ya hau kidan india kai kace shine mawakin indiya toh ya kuke gani yanda yake da murya ace ya saki hausa version na ko ya hau gidan Despacito na Hausa ..
Zaku Iya manah Comment da Wanda kuke tunanin Zai iya hawa wakar Despacito


.Share this


Author: verified_user

0 Comments: