Thursday, 10 August 2017
Kannywood: Kalli Jarumar Data Fi Kowacce Jaruma Kyau A Kannywood

Home Kannywood: Kalli Jarumar Data Fi Kowacce Jaruma Kyau A Kannywood
24wikis.com ta ci karo da wani rahoto dake nuni ga cewa baá taba wata mace mai kyan Fati Muhammed ba a tarihin Kannywood.


Kamar ya dda kuka sani Fati Muhammed ta kasance fitaciyyar jarumar shirya fina-finan Hausa a lokutan baya.

A zamaninta ta kasance jaruma mafi shahara wacce ake ji da ita a harkar fim, saboda kwarewarta da kuma tsntsar kyawun da Allah ya yi mata.

A lokacin ita da jaruma Abida Muhammed ne suka kasance mata jarumai da ake ji dasu kuma mafi karantar shekaru.

Babu shakka mun tabbata da ace jarumann nan zasu dawo harkar fim a yanzu toh tabbass da zaá kara damawa da su.

Fati ta bar harkar fim ne bayan da tayi aure, wanda a lokacin mijin nata ma jarumin shirya fina-finai ne amma tafiyar batayi nisa ba suka rabu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: