Wednesday, 23 August 2017
Full Rarara Song:- Cuta Ba Mutuwa Ba Talakawa Kufuto Kuga Baba

Home Full Rarara Song:- Cuta Ba Mutuwa Ba Talakawa Kufuto Kuga Baba

Masha Allah Jama’a Barkan Ku Da Yau Da Fatan Duk Kuna Cikin Koshin Lafiya, Shahararen Mawakin Nan Na Villa Dauda Adamu Kahutu Wanda Allah Subuhanahu Wata’ala Ya Bawa basira, Da Ilimi Domin Kuwa waka Ilimi Ce Don Jahili Bazai Iyaba.
Haka Kuma Duk Mai Waka Mai Ilimi Ne Domin Waka Bata Zuwa Ga Wanda Ba Mai Ilimi Ba, Muna Masu Shedamuku Cewa Wannan Waka Da Kuke Ta Ganin “HotonanTa” Wadda Aka Yiwa Lakabi Da, Cuta Ba Mutuwaba Ta Samu Sauka A Wannan Shafi Namu Na Pressloaded.com
Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar Kamar Haka
=>
(1) Tsoho Mai Tari Na Masoya
=>
(2) Kyawun Aiki Sai Wanda Ya Koya
=>
(3) Talakawa Kufuto Kuga Baba
=>
(4) kullun Janar Ya Gyara Najeriya [Work Hard]
=>
(5) waken Suya Ka Gagari Kwari
=>
(6) Tso Mai Maga Daya Tilo
=>
(7) Kulli Naffin Za’ikatul Maut Ba Rarara Ne Ya Fadiba
=>
(8) Farin Tso Sai Kayi Takwas
=>
(9) Wasu ‘yan APC Amman ‘yan Dawa Da Badi Ne
=>
(10) Baba Buhari Taura Ba Hadiya Ba
=>
(11) Baba Kafatataki Cinhanci
=>
(12) Baba Ba Dan Diba A Raba Ba
=>
(13) Wake Kwanayin Mutuwar Wani Wawa Ba
=>
(14) Najeriya Sai Baba Buhari 19
=>
(15) Buhari Ya Dawo Ku Gaya Musu
=>
Cuta Ba Tuwaba Waka ce Da Allah Yabawa “Rarara” Ikon Fitar Da Ita.
Ita Dai Wannan Waka Da “Rarara” Yayi Kunne Kan Uwa Mai Jawabi Ce Domin Kuwa Duk Yadda Ankayi Anbuga An Bar “Dacijo Baba Buhari” Daram Allah Ya Tsare Lifyarsa Gashi Ya Dawo Najeriya.
Domin Manyan Najeriya Sun Dade Suna Jin Haushin “Baba Buhari” Don Su Kashe Shi Su Hutu, Sai Gashi Allah Ya Kiyaye Shi Daga Duk Wani Cuta Da Aka Kokarin Tazama Sanadiyar Mutuwar Sa.
kamar Yadda Jama’a Ke Bayani Cewa Baba Buharu An Shaka Masa Hoda Mai Dauke Da Sinadarin Cuta Wadda Zata Hallakashi, Duk Da Haka Allah Karimun Rahim Ya Kiyaye Shi.
Hasalima Wasu Cewa Sukayi Magani Ne Ankayi Masa Na “Tsibbo” Wanda Harda Jini Aka Basuwa Don Ya Mutu.
Sun Sa Guba Ya Shaka Don Su Kauda Shi, Domin Duk Wani Shugaban Kasa Da Ya Gabata Kamun “Baba Buhari” Sun Mutu Ba Musulmin Da Ya Gama Mulkinshi Lafiya Kalau, Har Ya Sauka,
Ga Dai Wakar Nan Sai Kuyi Sauraro Lafiya Allah Yasa MudaCe Ameeen
Wannan Waka Full Ce “Cikaka Ce” Insha Allah Naku Dai Yanzu Sai Ku Suburbudi Download Haka Kuma Ku Sankami Sauraro LFY.
Download Now Below:-
Dan Allah Masu Copy Zuwa Wani Shafi Gudinga Saka Muna “Source By Pressloaded.com” Full Na Sunan Shafin Mu, Dan Allah Na Gama Ku Da Shi.

Sources :pressloaded. Com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: