Wednesday, 23 August 2017
Ado Gwanja Ya Tona Asirin Soyayyar Adam A Zango Da Wata Jarumar Hausa Fim

Home Ado Gwanja Ya Tona Asirin Soyayyar Adam A Zango Da Wata Jarumar Hausa Fim
Ado Gwanja Ya Tona Asirin Soyayyar Adam A Zango Da Wata Jarumar Fim
Shaharren mawakin mata Ado Gwanja Ya rubuta a Shafin Sada Zumunta Na Instagram din Inda Ya Nuna Budurwan uban Gidan shi Adam A Zango.

Munsan Cewa Adam A Zango Yaso Nafisa Abdullahi amma baisamu nasarar auren taba yanzu ya koma kan wata babbar Jaruma Sadiya Adam Inda Yake Nuna Bukatar Auren ta.

Alamu sun nuna cewa itama tana son Adam A Zango domin kwanakin baya munga tasa hotuna a Insatgram na nuna alamar ta cikin kuqiyar Soyayya Yanzu Mun Fahimci Sakon.

Mun riga munsani cewa Adam A Zango Ya Saba Auri Saki kuma shine ogan mawakin Ado Gwanja ...

Shin Mene ne zaku ce game da wannan abun ....

Share this


Author: verified_user

1 comment: