Friday, 28 July 2017
Waka / Addu ’ a : - Rayuwa Da Mutuwa Rabbana Ta ’ ala Allah Kaba ‘Baba Buhari Sauki’ mp3

Home Waka / Addu ’ a : - Rayuwa Da Mutuwa Rabbana Ta ’ ala Allah Kaba ‘Baba Buhari Sauki’ mp3

Wannan Wata Sabuwar Wakace Da Da Aka Shiryawa “General Muhammadu Buhari” Ta Addu”a Allah Ya Bashi Sauki,
Kusan A Kodayau She Muna Samun Labarin Tabbacin “Baba Buhari” Na Cikin Kara Samun Sauki A Jinyar Da Yakeyi.

Haka Kuma mun Samu Labarin Cewa Lallai Nan Bada Jimawa Ba “Baba Buhari” Na Gab Da Dawowa a Najeriya Daga Yanzu Zuwa Kowanne Lokaci.

Ku Kasance Tare Damu Domin Samun Labarai Da Dume Dumen Su A Cikin Wannan Shafi Na Mu.
Baya Ga Haka Fatan Zakuci Gaba Da Ziyartar Mu Domin Samun Sababin Wakokin Siyaya Masu Zuwa Insha Allah “Ga Wannan Waka Nan Saiku Sauke Ta A Kan Wayar ku, Ku Saurara Kuji Fatan Alkairi.


Download Audio Now

Sources :pressloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: