Saturday, 8 July 2017
Video :- Fira Da Rahama Sadau Kan Fitar Da Nollywood Video Din Da Tayi

Home Video :- Fira Da Rahama Sadau Kan Fitar Da Nollywood Video Din Da Tayi


Wannan Wani Video Kuma Da Jarumar Kannywood Rahama Sadau Ta Saki Akan Yadda Jama’a Ke Tsokaci A Kanta Da Cewa Ta Bujire Akan Turbar Addinin Musulunci,
Idan KuNka Kallai Wannan Video Zaku Fahimci Abinda Rahama Sadau Take Nufi Kuma Ita Bata Dauki Nollywood Abunda Ke Lalata Tarbiyarta Ba.

Ku Sauke Wannan Video Dai Ku Kallah Ku Bamu Labari:-


Download Video mp4 Now

Sources:pressloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: