Tuesday, 4 July 2017
video :- Download MANSOOR First Day In Cinema [ Prod by Ali Nuhu]

Home video :- Download MANSOOR First Day In Cinema [ Prod by Ali Nuhu]
,Wanannan shine video mutanen da suka halarcin  kallon mansoor a cinema a gaskia wanannan fim ya kafa tarihi a kannywood .
Kai ba kannywood kawai ba har da duniyar fim saboda shine fim na farko da ya samu karbuwa fiye da sauran fina finai.

Wanda ya kafa tarihi sosai inda anka nuna shine matakin farko kamar haka:

1.MANSOOR

2.DANGAL

3.BAHUUBALI

4.FAST  & FURIOUS 

Domin kalla first day in cinema ka danna nan.

download and watch it.

Download video mp4 NowShare this


Author: verified_user

0 Comments: