Sunday, 23 July 2017
Hotuna:kalli Sababbin Hotunan Jarumi Ali Nuhu Cikin Kayan Sarauta !!!

Home Hotuna:kalli Sababbin Hotunan Jarumi Ali Nuhu Cikin Kayan Sarauta !!!
Kalli Hotunan Jarumi Sarki Ali Nuhu A Cikin Kyawanan Kayan Sauranta
Wanannan dae sanin duk ma'aboci kallon wasan kwaikwayo wato hausa fim yasan da cewa Ali nuhu tuni anka bashi Sarautar Sarki A Kannywood inda Anka baiwa Halima Atete sarauniyar kannywood.
Ga hotunan kamar haka:Share this


Author: verified_user

0 Comments: