Wednesday, 19 July 2017
Download Sabuwar Wakar Rarara Sannu Da Aiki Shehi , Nace “Baba Buhari Ina Kaje Ne Aiki

Home Download Sabuwar Wakar Rarara Sannu Da Aiki Shehi , Nace “Baba Buhari Ina Kaje Ne Aiki
Shahararen Mawakin Nan na Siyasa Dauda Adamu Kahutu Wanda Akafisani Da Rararan Waka Shine Dauke Da Sabuwar Wakar Da Yayiwa Gwamnan.


Image Credit: Kannywoodtoday

Zanfara, Abdulaziz Yari Wanda Akabawa Shugaban Cin Jagorantar “Gwamnan Gwamnoni” Najeriya Kuma Shugaban “Gwamnan Gwamnonin Arewa”

Abdulaziz Yari Shugabane NaGari Da Arewa Akwai Irinsa Guda 6 Da Dukkan Arewa Mun more Fiye Da Tinanin Jama’a Domin Wannan Gwamna Yayiwa ‘zanfarawa Aiki Tukuru’ Birni Da Kauyuka.

Sai Kuma Na biyun Shi :- A Jahar ‘Kaduna Nasiru A Ahmad’ Wanda Jama’a kewa Lakabi Da “Gwamna Mai Rusau”

Download Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: