Thursday, 27 July 2017
Download Sabuwar Wakar Rarara Kwana Darin Ganduje Koyi Yake Da Buhari

Home Download Sabuwar Wakar Rarara Kwana Darin Ganduje Koyi Yake Da Buhari
Aslm Jama’a Bara Da Zuwa wannan Shafin Namu Mai Albarka Da Fatan Kuna Lafiya,


imahe credit: pressloaded

Yau Muna Dauke Da Wata Waka Wadda Rarara Yayi Wa Gandujen Kano State, Don Cika Kwana Dari Da hawan Kan Karagar Mulki.

Ita Dai Wannan waka Ba Sabuwa Bace Saidai Ga Wasu Kuwa Sabuwa Ce, Domun Wasu Sun Dade Da Jinta. bayan Ya Cika Kwana Dari Da Hawan Muki ‘Rarara’ Ya Rera Masa Wannan Waka

Kada Ku GaJiya Da Kasancewa Tare Damu A Koda Yaushe Domun Samun Sababin Wakokin Siyasa.

Download Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: