Sunday, 2 July 2017
Bikin Auren Gargajiya Na Ahmed Musa Da Amaryarsa Juliet A Cross River [Hotuna]

Home Bikin Auren Gargajiya Na Ahmed Musa Da Amaryarsa Juliet A Cross River [Hotuna]
Shahararren dan kwallon kafan Nijeriya Ahmed Musa a ranar bikin shi na gargajiya da sabuwar amaryarsa Juliet a kauyen Ogojia da ke Cross River a ranar Asabar 1 ga watan Yuli 2017.

A cikin manyan baki da suka samu halarta taron sun hada da dan kwallom kafa Onazi Ogenyi, da Seyi Law, da Uchbebe da sauran su.

Ga hotunar bikin a kasa:Image Credit: Alummat.Com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: