Sunday, 30 July 2017
Baya Ga Sana'ar Man Fetur, Ba Sana'ar Da Ta Kai Fim Samun Kudi, Cewar Adam A. Zango

Home Baya Ga Sana'ar Man Fetur, Ba Sana'ar Da Ta Kai Fim Samun Kudi, Cewar Adam A. Zango
Baya Ga Sana'ar Man Fetur, Ba Sana'ar Da Ta Kai Fim Samun Kudi, Cewar Adam A. Zango

Daga Aminu Dankaduna Amanawa

Fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan Adam A Zango ya bayyana cewa, baya ga sana'ar man fetur, ba sana'ar da ta kai sana'ar fim samun kudi.

Adam A Zango ya bayyana haka ne, a zantawarsa da Gidan Rediyon BBC.

Jarumin ya kara da cewa fim din Gwaska na daga cikin fina-finan da ya samu kudade a dukkanin fina-finnan da ya aiwatar, Kana ya bayyana wakar "Gumbar Dutse" a matsayin wakar dake zama bakadamiyar sa daga cikin wakokinsa.

facebook/Rariya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: