Saturday, 22 July 2017
[Audio] Download Nura M Inuwa Sababbin Wakokin Auren Gimbiya Fatima Da Mari Fulama

Home [Audio] Download Nura M Inuwa Sababbin Wakokin Auren Gimbiya Fatima Da Mari Fulama

Shahararren mawakin nan nura m inuwa angon gimbiya amina ya rerawa gimbiya fatima da angonta fulama mari wakokin nuna farin cikin auren da sunkayi na soyayya.

Inda mawakin yake nuna masu martabar aure kamar yadda ya tsinci kansa a cikinsa ,da nuna musu hakuri da juriya a tsakaninsu.

Bugu da kari yayi kira ga amarya da ta zamo mai biyayya ga mijinta,shi kuma ya zamo mai biyamata hakkinta da jure hakuri a tsakaninsu.
Ga wakokin kamar haka sai kuyi download .

Wakar Aure Gimbiya fatima da Fulama by Nura m Inuwa

Download Audio Now


Wakar Aure Gimbiya Fatima da Fulama by Nura m Inuwa

Download Audio Now


Share this


Author: verified_user

0 Comments: