Wednesday, 28 June 2017
Download Sabuwar Wakar Kwankwasiyya Masu Jar Hula Da Shudi Na Fa-Ri

Home Download Sabuwar Wakar Kwankwasiyya Masu Jar Hula Da Shudi Na Fa-Ri

Image Credit: Pressloaded

Sabuwar Wakar Kwankwasiya Amana Ke Nan Daga Bakin Jamila Ruwa Baba Dake Jahar Kebbi Itace Ta Shiryawa Jamiyar APC Wannan Waka Mai Take “Kwankwasiya Amana Ce”.

Abunda Ya Kawo Makasudin Wannan Waka Shine, Muna Tinanin Cewa Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Tsohon Gwamnan Jahar Kano State zai Kasance Dan Takarar Kujerar Shugaban Kasa A Shekara Mai Zuwa Ta 2019.

Domin Kuwa Muna Kyautata Zaton General Muhammadu Buhari Ba Zai Sake Tsayawaba Takara Shugaban Kasa A Shekara Ta 2019,

Muna Tinani Zai Jawo Mana Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Domin Zama Magajin Sa, na Shugaban Kasa A Wannan Zaben Da Zai Gudana A Shekara Ta 2019 Insha Allah.

Don Haka Muna Kira Ga ‘yan Uwa Al’ummar Najeriya Da Mutashi Tsaye Mu Marawa Dr Rabi’u Musa kwankwaso Baya.

Muna Rokon Allah Ya Bamu Ikon Cimma Kudirin Mu Na Alkairu A Cikin Wannan Tafiya Ameen Ya Kuma Karemu Daga Sharrin Dake Cikin Ta Ameen Summa Ameen.

DOWNLOAD NOW

Share this


Author: verified_user

0 Comments: