Wednesday, 16 January 2019

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya ce mata kizo na aureki ki huta da gori

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya ce mata kizo na aureki ki huta da gori


Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya ce mata kizo na aureki ki huta da goriTauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani amsa me zafi bayan da ya ce mata, kizo na aureki ki huta da gori.
Mutumin ya mata maganarne a shafinta na sada zumunta inda ita kuma ta mayar mai da martanin cewa, Saidai in auri Alhassan, watau mahaifinshi kenan.

Thursday, 10 January 2019

Kalli karin hotunan Rahama Sadau da 'yan uwanta

Kalli karin hotunan Rahama Sadau da 'yan uwanta

Kalli karin hotunan Rahama Sadau da 'yan uwantaTauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan karin kayatattun hotunan da take tare da 'yan uwanta, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan alheri
Jamila Nagudu da danta suna murnar zagayowar ranar haihuwarsu

Jamila Nagudu da danta suna murnar zagayowar ranar haihuwarsu


Jamila Nagudu da danta suna murnar zagayowar ranar haihuwarsu

Jarumar fim din hausa, Jamila Umar(Nagudu) da danta suna murnar zagayowar ranar haihuwarsu, wannan irin dace haka, uwa da danta ranar haihuwarsu tazo a daidai rana daya, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka. Amin.
karin hoto.
Yar fim din Hausa ta fito neman takarar gwamnan Kano

Yar fim din Hausa ta fito neman takarar gwamnan Kano'Yar fim din Hausa ta fito neman takarar gwamnan Kano


A karin farko, a zaben shekarar 2019, an samu jarumar fina-finan Hausa, Maryam Isah Abubakar ta fito ta bayyana ra'ayinta na tsayawa takarar gwamnan jihar Kano karkashin wata jam'iyya me suna RP.
Maryam dince da kanta ta wallafa wadannan hotunan dake dauke da bayanin tsayawar takarar ta ta.

Saidai bata yi wani cikakken bayani akan wannan lamari ba.
Haruna Talle Maifata tare da matarshi

Haruna Talle Maifata tare da matarshi

Haruna Talle Maifata tare da matarshi
Jarumin fim din hausa kenan, Haruna Talle maifata a wannan hoton tare da matarshi, Allah ya kara dankon soyayya. Amin.
Karin hotuna.

Hotuna daga hirar da Momo yayi da Rahama Sadau a Arewa24


Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan da abokin aikinta Aminu Sharif Momo a lokacin da aka yi hira lokacin da yayi hira da ita a gidan talabijin na Arewa24, sun tattauna akan zuwanta Amurka da zuwanta karatu kasar Cyprus ita da 'yan uwanta da sauran abubuwan da suka shafi rayuwar ta
Wednesday, 9 January 2019

Yar sarki Fatima Ali nuhu

Yar sarki Fatima Ali nuhu
'Yar sarki Fatima Ali nuhuFatima Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton nata daya kayatar, a jiyane Fatin tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta inda mahaifinta, 'yan uwa da abokan arziki suka taya murna, Allah ya albarkaci rayuwa.